The Constitution of the Islamic Republic of Iran(Hausa)
قیمت : ۱۰۰,۰۰۰ ریال
Kundin tsarin mulki, shi ne kundi mafi daukaka da ke kumshe da dokoki a kowace kasa, sannan kuma yake a matsayin jagora ga illahirin sauran dokoki. Manufofin siyasa, tsarin gwamnati, da matsayi ko kuma kayyade karfin siyasa, kundin tsarin mulkin ne ke fayyace su. Haka zalika yana fayyacewa tare kuma da kare hakkokin 'yan kasa.
مرتبط با این کتاب
نظرات کاربران